1 Sam 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filistiyawa sun sha ɗibga a wannan rana, tun daga Mikmash har zuwa Ayalon. Isra'ilawa suka tafke da yunwa.

1 Sam 14

1 Sam 14:20-40