1 Sam 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan Filistiyawan da suke a filin suka ji tsoro, da mahara da sauran sojoji suka yi rawar jiki, ƙasa ta girgiza, aka yi babbar gigicewa.

1 Sam 14

1 Sam 14:6-25-26