1 Sam 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Isra'ilawa suka ga sun ƙuntata, gama an matsa su ƙwarai, sai suka ɓuya cikin kogwanni, da cikin ruƙaƙe, da duwatsu, da ramummuka, da kwazazzabai.

1 Sam 13

1 Sam 13:4-15