1 Sam 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar da yaƙi ya tashi, ba a sami wanda yake da takobi ko mashi ba a cikin mutanen da suke tare da Saul da Jonatan. Amma Saul da ɗansa, Jonatan, suna da su.

1 Sam 13

1 Sam 13:13-23