1 Sam 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na yi tunani cewa, ‘Yanzu Filistiyawa za su gangaro su fāɗa mini a Gilgal, ni kuwa ban riga na roƙi Ubangiji ba,’ don haka ya zama mini tilas in miƙa hadaya ta ƙonawa!”

1 Sam 13

1 Sam 13:2-22