1 Sam 12:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma suka bar bin Ubangiji Allahnsu. Ubangiji kuwa ya bashe su a hannun Sisera, shugaban rundunar Yabin, Sarkin Hazor, da a hannun Filistiyawa, da kuma a hannun Sarkin Mowab, suka yāƙe su.

1 Sam 12

1 Sam 12:8-15