1 Sam 12:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya ce musu, “Ubangiji shi ne shaida, wanda kuma ya naɗa, shi ma shaida ne a yau, cewa ba ku iske ni da laifin kome ba.”Jama'ar suka ce, “Ubangiji ne shaida.”

1 Sam 12

1 Sam 12:1-8