1 Sam 11:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Saul ya tara mutane a Bezek, aka sami mutum dubu ɗari uku (300,000) daga Isra'ila, dubu talatin (30,000) kuma daga Yahuza.

1 Sam 11

1 Sam 11:2-13