1 Sam 11:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Saul ya ce, “Ba wanda za a kashe a yau, gama Ubangiji ya yi wa Isra'ila ceto a yau.”

1 Sam 11

1 Sam 11:5-15