1 Sam 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “In ji Ubangiji Allah na Isra'ila, ‘Ni na fito da Isra'ilawa daga Masar, na cece ku daga Masarawa da kuma daga hannun mulkokin da suka wahalshe ku.

1 Sam 10

1 Sam 10:17-27