1 Sam 10:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul kuwa ya ce wa kawunsa, “Ya faɗa mana a fili an gane jakunan.” Amma bai faɗa wa kawunsa zancen sarautar da Sama'ila ya faɗa masa ba.

1 Sam 10

1 Sam 10:7-17