1 Sam 10:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kawun Saul kuwa ya tambaye shi, shi da baransa, “Ina ne kuka tafi?”Saul ya ce, “Mun je neman jakuna, da ba mu same su ba, sai muka tafi wurin Sama'ila.”

1 Sam 10

1 Sam 10:7-18