1 Sam 1:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka nake miƙa shi ga Ubangiji muddin ransa. Ya zama na Ubangiji.”A can ya yi wa Ubangiji sujada.

1 Sam 1

1 Sam 1:21-28