1 Sam 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elkana ya ce mata, “Ki yi abin da kika ga ya fi kyau, ki jira har ki yaye shi, Ubangiji dai ya cika maganarsa.” Hannatu ta tsaya a gida, ta yi ta renon ɗanta.

1 Sam 1

1 Sam 1:19-28