1 Sam 1:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Elkana da iyalinsa duka suka tafi Shilo domin su miƙa wa Ubangiji hadaya ta shekara shekara, ya kuma cika wa'adinsa.

1 Sam 1

1 Sam 1:17-24