1 Sam 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Eli ya ce mata, “Ki sauka lafiya, Allah na Isra'ila ya amsa miki roƙonki.”

1 Sam 1

1 Sam 1:12-24