1 Kor 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa yake yin aikin soja, sa'an nan yă ci da kansa? Wa zai shuka garkar inabi, yă kasa cin 'ya'yan? Wa zai yi kiwon garke, yă kasa shan nonon?

1 Kor 9

1 Kor 9:3-8