1 Kor 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga raunana, sai na zama kamar rarrauna domin in rinjayi raunana. Na zama kowane irin abu ga ko waɗanne irin mutane, domin ta ko ƙaƙa in ceci waɗansu.

1 Kor 9

1 Kor 9:14-24