1 Kor 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ko waɗansu ba su ɗauke ni a kan manzo ba, lalle ku kam, ni manzo ne a gare ku, domin kuwa ku ne tabbatar manzancina a gaban Ubangiji.

1 Kor 9

1 Kor 9:1-4