1 Kor 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

duk da haka dai, a gare mu kam, Allah ɗaya ne, wato Uba, wanda dukkan abubuwa suke daga gare shi, wanda mu kuma zamansa muke yi, Ubangiji kuma ɗaya ta gare shi muka kasance.

1 Kor 8

1 Kor 8:1-10