1 Kor 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, yanzu a game da abubuwan da aka yanka wa gumaka, mun sani dukanmu muna da ilimi. Ilimi yakan kumbura mutum, ƙauna kuwa takan inganta shi.

1 Kor 8

1 Kor 8:1-10