1 Kor 7:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In da igiyar aure a wuyanka, to, kada ka nemi tsinkewa. In kuwa ba igiyar aure a wuyanka, to, kada ka nemi aure.

1 Kor 7

1 Kor 7:18-29