1 Kor 7:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga sauran, ni nake faɗa, ba Ubangiji ba, in wani ɗan'uwa yana da mace marar ba da gaskiya, ta kuma yarda su zauna tare, to, kada yă rabu da ita.

1 Kor 7

1 Kor 7:3-16