1 Kor 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi ƙarar juna ma, ai, hasara ce a gare ku. Ba gara ku haƙura a cuce ku ba? Ku kuma haƙura a zambace ku?

1 Kor 6

1 Kor 6:2-17