1 Kor 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku sani ba, tsarkaka ne za su yi wa duniya shari'a? In kuwa ku ne za ku yi wa duniya shari'a, ashe, ba za ku iya shari'ar ƙananan al'amura ba?

1 Kor 6

1 Kor 6:1-7