1 Kor 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku sani ba, jikinku Haikali ne na Ruhu Mai Tsarki wanda yake a zuciyarku, wanda kuka kuma samu a gun Allah? Ai, ku ba mallakar kanku ba ne.

1 Kor 6

1 Kor 6:11-20