1 Kor 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba ku sani ba, duk wanda ya tara da karuwa, sun zama jiki ɗaya ke nan? Domin a rubuce yake cewa, “Su biyun za su zama jiki ɗaya.”

1 Kor 6

1 Kor 6:13-20