1 Kor 5:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko kusa, ba na nufin fasikai marasa bi, ko makwaɗaita, da mazambata, ko matsafa, don in haka ne, sai yă zama dole ku fita daga duniya.

1 Kor 5

1 Kor 5:1-13