1 Kor 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mhm, wato, har kun riga kun yi hamdala! Har kun wadata! Har ma kun yi sarauta ba tare da mu ba ma! Da ma a ce kun yi mulki mana, har mu ma mu yi tare da ku!

1 Kor 4

1 Kor 4:1-16