1 Kor 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gare ni kam, sassauƙan abu ne a ce ku ne za ku gwada ni, ko kuwa a gwada ni a gaban kowace mahukunta ta mutane. Ni ma ba na gwada kaina.

1 Kor 4

1 Kor 4:1-6