1 Kor 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma kuwa zan zo gare ku ba da daɗewa ba, in Ubangiji ya yarda, zan kuma bincika, in ga ƙarfin mutane masu ɗaga kan nan, ba maganganunsu ba.

1 Kor 4

1 Kor 4:18-21