1 Kor 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In an ci mutuncinmu, mukan ba da haƙuri. Mun zama, har a yanzu ma, mu ne kamar jujin duniya, abin ƙyamar kowa.

1 Kor 4

1 Kor 4:10-21