1 Kor 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An ɗauke mu marasa azanci saboda Almasihu, wato, ku kuwa masu azanci cikin Almasihu! Wato, mu raunana ne, ku kuwa ƙarfafa! Ku kam, ana ganinku da martaba, mu kuwa a wulakance!

1 Kor 4

1 Kor 4:3-12