1 Kor 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mai shukar, da mai banruwan, duk daidai suke, sai dai ko wanne zai sami tasa ladar gwargwadon wahalarsa,

1 Kor 3

1 Kor 3:3-14