1 Kor 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In wani ya ɓāta Haikalin Allah, Allah zai ɓāta shi. Gama Haikalin Allah tsattsarka ne, ku kanku Haikalinsa ne.

1 Kor 3

1 Kor 3:10-21