1 Kor 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa aikin wani ya ƙone, to, sai yă yi hasara, ko da yake shi da kansa zai tsira, amma kamar ya bi ta wuta ne.

1 Kor 3

1 Kor 3:13-21