1 Kor 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ai, aikin kowane mutum zai bayyana, domin ranar nan za ta tona shi, gama za a bayyana ta da wuta, wutar kuwa za ta gwada aikin kowa a san irinsa.

1 Kor 3

1 Kor 3:3-22