1 Kor 3:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar gwanin magini, haka na sa harsashin gini, gwargwadon baiwar alherin da Allah ya yi mini, wani kuma yana ɗora gini a kai. Sai dai kowane mutum, yă lura da irin ginin da yake ɗorawa a kai.

1 Kor 3

1 Kor 3:1-18