1 Kor 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin da ba shi da Ruhu yakan ƙi yin na'am da al'amuran Ruhun Allah, don wauta ne a gare shi, ba kuwa zai iya fahimtarsu ba, domin ta wurin ruhu ne ake rarrabewa da su.

1 Kor 2

1 Kor 2:11-16