1 Kor 16:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada fa kowa yă raina shi. Ku raka shi lafiya, ya komo a gare ni, domin ina duban hanyarsa tare da 'yan'uwa.

1 Kor 16

1 Kor 16:7-12