1 Kor 15:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya bayyana ga 'yan'uwa fiye da ɗari biyar a lokaci guda, yawancinsu kuwa suna nan har zuwa yanzu, amma waɗansu sun yi barci.

1 Kor 15

1 Kor 15:1-15