1 Kor 15:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

farat ɗaya da ƙyiftawar ido, da jin busar ƙaho na ƙarshe, domin za a busa ƙaho, za a kuma ta da matattu da halin rashin ruɓa, za a kuma sauya kamanninmu.

1 Kor 15

1 Kor 15:49-55