1 Kor 15:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ina dai gaya muku wannan 'yan'uwa, ba shi yiwuwa jiki mai tsoka da jini ya sami gādo a Mulkin Allah, haka kuma mai ruɓa ba ya gādon marar ruɓa.

1 Kor 15

1 Kor 15:47-58