1 Kor 15:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda shi na turɓayar nan yake, haka kuma waɗanda suke na turɓaya suke. Kamar yadda shi na Saman nan yake, haka kuma waɗanda suke na Sama suke.

1 Kor 15

1 Kor 15:40-58