1 Kor 15:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma yake ga tashin matattu. Akan shuka su da halin ruɓa, akan kuma ta da su da halin rashin ruɓa.

1 Kor 15

1 Kor 15:33-48