1 Kor 15:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai halitta irin ta Sama, akwai kuma irin ta ƙasa. Amma ɗaukakar irin ta Sama dabam, ɗaukakar irin ta ƙasa kuma dabam.

1 Kor 15

1 Kor 15:38-42