1 Kor 15:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na hakikance 'yan'uwa, saboda taƙama da ku da nake yi a cikin Almasihu Yesu Ubangijinmu, a kowace rana sai na sallama raina ga mutuwa!

1 Kor 15

1 Kor 15:21-36