1 Kor 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Gama Allah ya sarayar da kome a ƙarƙashin ikonsa.” Amma da aka ce, “An sarayar da kome karƙashin ikonsa” a fili yake shi wannan da ya sarayar da kome a ƙarƙashin ikonsa ɗin, a keɓe yake.

1 Kor 15

1 Kor 15:24-33