1 Kor 15:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sai ƙarshen, sa'ad da zai mayar wa Allah Uba mulki, bayan ya shafe dukkan sarauta da mulki da iko.

1 Kor 15

1 Kor 15:20-32