1 Kor 14:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, 'yan'uwa, sai ku himmantu ga samun baiwar yin annabci, kada kuma ku hana yin magana da waɗansu harsuna.

1 Kor 14

1 Kor 14:33-40